Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 48:46-47 Littafi Mai Tsarki (HAU)

46. Kaitonku, ya Mowabawa!Mutanen Kemosh sun lalace,An kai 'ya'yanku mata da mazacikin bauta.

47. “Amma zan komar da mutanenMowab nan gaba,Ni Ubangiji na faɗa.”Wannan shi ne hukuncin Mowab.

Karanta cikakken babi Irm 48