Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 48:45 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“A ƙarƙashin inuwar Heshbon 'yangudun hijira suna tsaye ba ƙarfi.Gama wuta ta ɓullo daga Heshbon,Harshen wuta kuma ya fito dagaSihon,Ta ƙone goshin Mowab daƙoƙwan kai na 'yan tayarwa.

Karanta cikakken babi Irm 48

gani Irm 48:45 a cikin mahallin