Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 48:44 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wanda ya guje wa tsoro,Zai fāɗa a rami,Wanda kuma ya fito daga cikinrami,Tarko zai kama shi.Gama na sa wa Mowab lokacin dazan hukunta ta,Ni Ubangiji na faɗa.

Karanta cikakken babi Irm 48

gani Irm 48:44 a cikin mahallin