Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 33:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

to, ashe, alkawarin da na yi wa bawana Dawuda zai tashi ke nan, har ya rasa ɗan da zai yi mulki a gadon sarautarsa, alkawarin kuma da na yi wa firistoci masu yi mini hidima, da ma'aikatana, zai tashi.

Karanta cikakken babi Irm 33

gani Irm 33:21 a cikin mahallin