Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 33:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kamar yadda ba a iya ƙidaya rundunan sammai ba, ba a iya kuma auna yashin teku ba, haka nan zan yawaita zuriyar bawana Dawuda da Lawiyawa, firistoci, masu yi mini hidima.”

Karanta cikakken babi Irm 33

gani Irm 33:22 a cikin mahallin