Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 30:23-24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

23. Ga hadirin hasalar Ubangiji ya taso,wato iskar guguwa,Zai huce a kan mugaye.

24. Zafin fushin Ubangiji ba zai huce ba,Sai ya aikata, ya kammala abubuwanda ya yi niyya a tunaninsa.A nan gaba mutanensa za su fahimciwannan.

Karanta cikakken babi Irm 30