Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 30:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zafin fushin Ubangiji ba zai huce ba,Sai ya aikata, ya kammala abubuwanda ya yi niyya a tunaninsa.A nan gaba mutanensa za su fahimciwannan.

Karanta cikakken babi Irm 30

gani Irm 30:24 a cikin mahallin