Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 20:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan na ce, ‘Ba zan ambaci Ubangijiba,Ban zan ƙara yin magana da sunansaba,’Sai in ji damuwa a zuciyata,An kulle ta a ƙasusuwana,Na gaji da danne ta a cikina,Ba zan iya jurewa ba.

Karanta cikakken babi Irm 20

gani Irm 20:9 a cikin mahallin