Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 20:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na ji mutane da yawa suna sa minilaƙabi cewa,‘Razana ta kowace fuska,’Suna cewa, ‘Mu la'anta shi!Mu la'anta shi!’Har ma da abokaina shaƙiƙaiSuna jira su ga fāɗuwata.Suka ce, ‘Watakila a ruɗe shi,Sa'an nan ma iya rinjayarsaMu ɗauki fansa a kansa.’

Karanta cikakken babi Irm 20

gani Irm 20:10 a cikin mahallin