Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 20:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Ubangiji kana tare da niKamar jarumi mai bantsoro,Don haka masu tsananta mini za suyi tuntuɓe,Ba za su rinjaye ni ba.Za su sha kunya ƙwarai,Gama ba za su yi nasara ba.Ba za a manta da su ba.

Karanta cikakken babi Irm 20

gani Irm 20:11 a cikin mahallin