Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 14:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Irmiya ya ce,“Ko da yake zunubanmu su neshaidunmu,Ya Ubangiji, ka yi taimako sabodasunanka!Gama kāsawarmu ta yi yawa,Domin mun yi maka zunubi.

Karanta cikakken babi Irm 14

gani Irm 14:7 a cikin mahallin