Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 14:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Irmiya, ka faɗa wa mutanen baƙinciki da ya same ka,Ka ce, ‘Bari idanuna su yi ta zub dahawaye dare da rana,Kada su daina, saboda an bugebudurwa, 'yar jama'ata,An yi mata babban rauni da dūkamai tsanani.

Karanta cikakken babi Irm 14

gani Irm 14:17 a cikin mahallin