Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 13:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Sai ka faɗa musu wannan magana cewa, ‘Ni Ubangiji Allah na Isra'ila na ce, a cika kowane tulu da ruwan inabi.’ Su kuwa za su ce maka, sun sani sarai za a cika kowane tulu da ruwan inabi.

Karanta cikakken babi Irm 13

gani Irm 13:12 a cikin mahallin