Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 13:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan za ka faɗa musu, Ubangiji ya ce, ‘Ga shi, zan sa dukan mazaunan ƙasar su bugu da ruwan inabi, wato sarakunan da suka hau gadon sarautar Dawuda, da firistoci, da annabawa, da dukan mazaunan Urushalima.

Karanta cikakken babi Irm 13

gani Irm 13:13 a cikin mahallin