Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 8:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Musa kuwa ya ce, “Nan da nan da tashina daga gabanka, zan yi addu'a ga Ubangiji, ƙudajen kuwa za su rabu da kai, da fādawanka, da jama'arka gobe, kada ka sāke yin ruɗi, ka ƙi barin jama'ar su tafi, su miƙa wa Ubangiji hadaya.”

Karanta cikakken babi Fit 8

gani Fit 8:29 a cikin mahallin