Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 8:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Firauna ya ce, “Zan bar ku ku tafi, ku miƙa wa Ubangiji Allahnku hadaya a jeji, sai dai kada ku tafi da nisa. Ku kuma yi mini addu'a.”

Karanta cikakken babi Fit 8

gani Fit 8:28 a cikin mahallin