Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 7:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Musa da Haruna kuwa suka yi daidai kamar yadda Ubangiji ya umarta. Sai Haruna ya ta da sandansa sama ya bugi ruwan Nilu a gaban Fir'auna da fādawansa. Dukan ruwan Nilu kuwa ya rikiɗe jini.

Karanta cikakken babi Fit 7

gani Fit 7:20 a cikin mahallin