Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 7:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuma ya ce wa Musa ya faɗa wa Haruna ya ɗauki sandansa ya miƙa shi a bisa ruwayen Masar, da kogunansu, da rafuffukansu, da fadamunsu, da dukan tafkunansu don ruwansu ya zama jini. Jini zai kasance ko'ina a ƙasar Masar, i, har ma cikin randuna.

Karanta cikakken babi Fit 7

gani Fit 7:19 a cikin mahallin