Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 19:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Musa ya ce wa Ubangiji, “Mutanen ba za su iya hawan dutsen Sina'i ba, gama kai da kanka ka umarce mu cewa, ‘Ku sa iyaka kewaye da dutsen, ku tsarkake shi.’ ”

Karanta cikakken babi Fit 19

gani Fit 19:23 a cikin mahallin