Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 19:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya ce masa, “Sauka, ka hau tare da Haruna. Amma kada ka bar firistoci da jama'a su ƙetare kan iyakar su hau zuwa wurina, don kada in hukunta su.”

Karanta cikakken babi Fit 19

gani Fit 19:24 a cikin mahallin