Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 14:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Isra'ilawa suka ga gawurtaccen aikin da Ubangiji ya yi gāba da Masarawa. Isra'ilawa kuwa suka ji tsoron Ubangiji, suka gaskata Ubangiji da bawansa Musa.

Karanta cikakken babi Fit 14

gani Fit 14:31 a cikin mahallin