Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 14:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wannan rana, Ubangiji ya ceci Isra'ilawa daga hannun Masarawa. Isra'ilawa kuwa suka ga gawawwakin Masarawa a bakin bahar.

Karanta cikakken babi Fit 14

gani Fit 14:30 a cikin mahallin