Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 44:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama ni baranka na ɗauki lamunin saurayin wurin mahaifinsa da cewa, ‘In ban komo maka da shi ba, sai alhakinsa ya zauna a kaina a gaban mahaifina duka raina.’

Karanta cikakken babi Far 44

gani Far 44:32 a cikin mahallin