Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 44:30-31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Domin haka kuwa, yanzu, idan na koma wurin baranka, mahaifina, ba tare da saurayin ba, in har bai ga yaron tare da ni ba, zai mutu, gama ransa ya shaƙu da saurayin, barorinka kuwa za su sa baranka, mahaifinmu, ya mutu cikin baƙin ciki, da tsufansa.

Karanta cikakken babi Far 44

gani Far 44:30-31 a cikin mahallin