Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 37:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi kuwa sai ya sāke yin wani mafarki, ya faɗa wa 'yan'uwansa, ya ce, “Ga shi kuma na sāke yin wani mafarki, na ga rana, da wata, da taurari goma sha ɗaya suna sunkuya mini.”

Karanta cikakken babi Far 37

gani Far 37:9 a cikin mahallin