Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 37:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

'Yan'uwansa suka ce masa, “Ashe, lalle ne kai za ka sarauce mu? Ko kuwa, ashe lalle ne kai za ka mallake mu?” Sai suka daɗa ƙin jininsa domin mafarkansa da maganganunsa.

Karanta cikakken babi Far 37

gani Far 37:8 a cikin mahallin