Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 27:37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ishaku ya amsa wa Isuwa ya ce, “Ga shi, na shugabantar da shi a kanka da dukan 'yan'uwansa na ba shi su, su zama barorinsa, na ba shi hatsi da ruwan inabi. Me zan yi maka kuma, ya ɗana?”

Karanta cikakken babi Far 27

gani Far 27:37 a cikin mahallin