Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 27:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Isuwa ya ce wa mahaifinsa, “Iyakar albarkar da kake da ita ke nan, baba? Har da ni ma ka sa mini albarka, babana.” Isuwa ya ta da murya ya yi kuka.

Karanta cikakken babi Far 27

gani Far 27:38 a cikin mahallin