Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 27:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Isuwa ya ce, “Ba saboda haka ne aka raɗa masa suna Yakubu ba? Gama sau biyu ke nan yake yi mini ƙwace. Ya ƙwace mini matsayina na ɗan fari, ga shi kuma, yanzu ya ƙwace mini albarkata.” Sa'an nan ya ce, “Ba sauran albarkar da ka rage mini?”

Karanta cikakken babi Far 27

gani Far 27:36 a cikin mahallin