Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 1:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Allah kuwa ya ce, “Ga shi, na ba ku kowane tsiro mai ba da tsaba da yake bisa fuskar dukan duniya, da kowane itacen da yake da ƙwaya cikin 'ya'yansa su zama abincinku.

Karanta cikakken babi Far 1

gani Far 1:29 a cikin mahallin