Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 1:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Allah kuwa ya sa musu albarka, ya ce musu, “Ku hayayyafa ku riɓaɓɓanya, ku cika duniya, ku yi iko da ita, ku mallaki kifayen teku, da tsuntsayen sararin sama, da kuma dukan abin da yake da rai da yake kai da kawowa cikin duniya.”

Karanta cikakken babi Far 1

gani Far 1:28 a cikin mahallin