Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 1:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na ba da kowane irin ɗanyen tsiro domin ci, ga kowace irin dabbar da take duniya, da kowane irin tsuntsun da yake sararin sama, da kowane irin abin da yake rarrafe bisa duniya, da dai iyakar abin da yake numfashi.” Haka nan ya kasance.

Karanta cikakken babi Far 1

gani Far 1:30 a cikin mahallin