Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 1:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Allah kuwa ya ce, “Bari ƙasa ta fid da tsire-tsire, na masu ba da tsaba, da itatuwa masu ba da 'ya'ya, kowanne bisa ga nasa iri, waɗanda suke da 'ya'ya masu ƙwaya a cikinsu, waɗanda irinsa suke cikin duniya.” Haka nan kuwa ya kasance.

Karanta cikakken babi Far 1

gani Far 1:11 a cikin mahallin