Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 1:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Allah ya ce da sandararriyar ƙasar, “Duniya,” tattaruwan ruwayen da aka tara kuwa, ya ce da su, “Tekuna.” Allah ya ga yana da kyau.

Karanta cikakken babi Far 1

gani Far 1:10 a cikin mahallin