Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 1:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ƙasa ta fid da tsire-tsire, na masu ba da 'ya'ya waɗanda suke da ƙwayar irinsu a cikinsu, Allah ya ga yana da kyau.

Karanta cikakken babi Far 1

gani Far 1:12 a cikin mahallin