Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 3:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yeshuwa da 'ya'yansa da danginsa, da Kadmiyel da 'ya'yansa, da 'ya'yan Hodawiya, da 'ya'yan Henadad, duk Lawiyawa ne, suka yi shugabancin aikin ginin Haikalin Allah.

Karanta cikakken babi Ezra 3

gani Ezra 3:9 a cikin mahallin