Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 3:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da maginan suka aza harsashin ginin Haikalin Ubangiji, firistoci suna nan tsaye saye da rigunansu, suna riƙe da ƙahoni, Lawiyawa kuma 'ya'yan Asaf, suna riƙe da kuge domin su yabi Ubangiji, bisa ga umarnin Dawuda, Sarkin Isra'ila.

Karanta cikakken babi Ezra 3

gani Ezra 3:10 a cikin mahallin