Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 3:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A watan biyu na shekararsu ta biyu da suka komo wurin Haikalin Allah a Urushalima, sai Zarubabel ɗan Sheyaltiyel, da Yeshuwa ɗan Yehozadak, da sauran 'yan'uwansu firistoci, da Lawiyawa da dukan waɗanda suka komo Urushalima daga bauta suka fara aikin ginin. Suka sa Lawiyawa 'yan shekara ashirin zuwa gaba su yi shugabancin aikin ginin Haikalin Ubangiji.

Karanta cikakken babi Ezra 3

gani Ezra 3:8 a cikin mahallin