Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 3:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka ba magina da masassaƙa kuɗin, suka kuma ba Sidoniyawa da mutanen Taya abinci, da abin sha, da mai don su kawo itacen al'ul daga Lebanon zuwa teku a Yafa bisa ga izinin da suka samu daga wurin sarki Sairus.

Karanta cikakken babi Ezra 3

gani Ezra 3:7 a cikin mahallin