Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 3:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma da yawa daga cikin firistoci, da Lawiyawa, da shugabannin gidajen kakanni, wato tsofaffi waɗanda suka ga Haikali na farko, suka yi kuka da babbar murya a sa'ad da suka ga an aza harsashin ginin wannan Haikali. Waɗansu kuwa suka yi sowa don farin ciki.

Karanta cikakken babi Ezra 3

gani Ezra 3:12 a cikin mahallin