Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 3:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da bangirma suka raira waƙa ta yabo da godiya ga ubangiji, suna cewa,“Ubangiji nagari ne,Gama ƙaunarsa marar matuƙa ce,Ta tabbata har abada ga Isra'ila.”Sai mutane duka suka ɗaga murya da ƙarfi suka yabi Ubangiji, saboda an aza harsashin ginin Haikalin Ubangiji.

Karanta cikakken babi Ezra 3

gani Ezra 3:11 a cikin mahallin