Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 2:68 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗansu shugabannin gidajen kakanninsu, sa'ad da suka isa Haikalin Ubangiji a Urushalima, sai suka bayar da kyautai da yardar rai don a sāke gina Haikalin Ubangiji a wurin da yake dā.

Karanta cikakken babi Ezra 2

gani Ezra 2:68 a cikin mahallin