Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 2:64-67 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yawan taron jama'a su dubu arba'in da biyu da ɗari uku da sittin (42,360).Barorinsu maza da mata, dubu bakwai da ɗari uku da talatin da bakwai (7,337)Mawaƙa ɗari biyu mata da mazaDawakansu ɗari bakwai da talatin da shidaAlfadaransu ɗari biyu da arba'in da biyarRaƙumansu kuma ɗari huɗu da talatin da biyar neJakunansu kuwa dubu shida da ɗari bakwai da ashirin (6,720)

Karanta cikakken babi Ezra 2

gani Ezra 2:64-67 a cikin mahallin