Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 2:36-39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga kuma lissafin iyalan firistocin da suka komo,Zuriyar Yedaiya na gidan Yeshuwa, mutum ɗari da saba'in da ukuZuriyar Immer, mutum dubu da hamsin da biyu (1,052)Zuriyar Fashur,mutum dubu da ɗari biyu da arba'in da bakwai (1,247)Zuriyar Harim, mutum dubu da goma sha bakwai (1,017)

Karanta cikakken babi Ezra 2

gani Ezra 2:36-39 a cikin mahallin