Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 6:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Annoba za ta kashe wanda yake nesa, wanda yake kusa kuwa takobi zai kashe shi. Yunwa kuma za ta kashe wanda yaƙi ya kewaye shi. Ta haka zan aukar da fushina a kansu.

Karanta cikakken babi Ez 6

gani Ez 6:12 a cikin mahallin