Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 6:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji Allah ya ce, “Ka tafa hannunka, ka ɗage ƙafarka, sa'an nan ka ce, ‘Kaito, kaito, saboda dukan mugayen abubuwan ƙyama da mutanen Isra'ila suka yi, gama takobi, da yunwa, da annoba za su kashe su.

Karanta cikakken babi Ez 6

gani Ez 6:11 a cikin mahallin