Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 5:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin haka ni na ce, ‘Da yake kin cika rikici fiye da sauran ƙasashen da suke kewaye da suke, kin ƙi yin tafiya cikin dokokina, ba ki kiyaye ka'idodin ba, amma kin bi ka'ikodin al'umman da take kewaye da ke,

Karanta cikakken babi Ez 5

gani Ez 5:7 a cikin mahallin