Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 5:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga shi, ta tayar wa ka'idodina da muguwar tayarwa fiye da al'ummai, ta kuma tayar wa dokokina fiye da sauran ƙasashen da suke kewaye da ita. Ta ƙi bin ka'idodina, ta kuma ƙi ta yi tafiya bisa ga dokokina.

Karanta cikakken babi Ez 5

gani Ez 5:6 a cikin mahallin