Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 5:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ka ƙone kashi ɗaya da wuta a tsakiyar birnin sa'ad da kwanakin kewaye birnin da yaƙi suka cika. Ka kuma ɗauki sulusi ɗaya ka yanyanka da takobi kewaye da birnin. Sulusi ɗayan kuwa za ka watsar ya bi iska. Ni kuwa zan zare takobi a kansu.

Karanta cikakken babi Ez 5

gani Ez 5:2 a cikin mahallin