Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 5:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce, “Ya kai ɗan mutum, sai ka ɗauki takobi mai kaifi, ka more shi kamar askar wanzami, ka aske kanka da gemunka. Ka auna gashin da ma'auni, don ka raba shi kashi uku.

Karanta cikakken babi Ez 5

gani Ez 5:1 a cikin mahallin